iqna

IQNA

kasar iraki
IQNA - Wakilan kasar Iran sun yi nasarar samun matsayi na uku a rukunin matasa da manya a matakin farko na gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa na kyautar "Al-Omid" ta kasar Iraki.
Lambar Labari: 3490905    Ranar Watsawa : 2024/04/01

IQNA - Sayyid Karim Mousavi, fitaccen makaranci daga Iran , ya karanta suratul Haqqa a wani taro a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3490486    Ranar Watsawa : 2024/01/16

Bagadaza (IQNA) Ma'aikatar Sufuri ta kasar Iraki ta sanar da tashin jirgin kasa na farko daga Basra zuwa Karbala domin jigilar masu ziyarar Arbaeen.
Lambar Labari: 3489699    Ranar Watsawa : 2023/08/24

Bagadaza (IQNA) ma'aikatar harkokin wajen kasar Iraki ta sanar da cewa an yanke shawarar gudanar da taron gaggawa na ministocin harkokin wajen kasashen kungiyar hadin kan kasashen musulmi dangane da keta alframar kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3489518    Ranar Watsawa : 2023/07/22

Alkahira (IQNA) Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta fitar da wata sanarwa da kakkausar murya na yin Allah wadai da baiwa mahukuntan kasar Sweden izini a hukumance na maimaita cin mutuncin kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3489516    Ranar Watsawa : 2023/07/21

Mai ba da shawara kan al'adu na kasar Iraki a hirarsu da Iqna:
Ahlam Nameh Lafteh, mai ba da shawara kan al'adu na Iraki a kudu maso gabashin Asiya, ya ce: "Watakila ba zai dace da wasu mutane zuwa wasu kasashe ba, amma gudanar da bikin kur'ani a Malaysia yana ba kowa damar zuwa nan don sanin ayyukan fasaha na kasa da kasa. ."
Lambar Labari: 3488533    Ranar Watsawa : 2023/01/21

Tehran (IQNA) Za a gudanar da baje kolin kur'ani mai tsarki na kasa da kasa karo na biyu a Karbala ma'ali karkashin jagorancin Astan Muqaddas Hosseini.
Lambar Labari: 3488458    Ranar Watsawa : 2023/01/06

Tehran (IQNA) A ci gaba da kokarin farfado da rubuce-rubucen kur'ani a kasar Iraki, kwamitin bayar da lambar yabo ta Saqlain na rubuta kur'ani mai tsarki, ya sanar da sakamakon matakin farko na wannan gasa nan da makonni biyu masu zuwa.
Lambar Labari: 3487890    Ranar Watsawa : 2022/09/21

Tehran (IQNA) Birnin Karbala yana cike da maziyarta da suka zo wannan birni mai alfarma daga larduna daban-daban na kasar Iraki da wasu kasashen duniya.
Lambar Labari: 3487862    Ranar Watsawa : 2022/09/16

Tehran (IQNA) Ministan harkokin cikin gida na kasar Iraki ya bayyana cewa, akwai yanayin tsaro da ya dace a dukkan hanyoyin tafiya na masu ziyarar  Arbaeen, ya kuma ce yana kula da matakin da jami'an tsaro da na jami'an tsaron na Karbala ke taka-tsantsan.
Lambar Labari: 3487860    Ranar Watsawa : 2022/09/15

Labarai Kan Arbaeen:
Hukumomin kasar Iraki sun sanar da cewa, yanzu haka dai miliyoyin mutane ne daga ciki da wajen kasar suka isa birnin Karbala da ke kudancin kasar domin halartar tarukan ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3487852    Ranar Watsawa : 2022/09/14

Tehran (iQNA) birnin Najaf na kasar Iraki ya cika da baki masu ziyara daga ciki da wajen kasar Iraki.
Lambar Labari: 3487836    Ranar Watsawa : 2022/09/11

Tehran (IQNA) Hukumar kula da kan iyaka ta kasar Iraki ta sanar da cewa sama da maziyarta na Iran miliyan biyu ne suka shiga kasar ta hanyar tsallaka kasa domin gudanar da bukukuwan Arbaeen.
Lambar Labari: 3487834    Ranar Watsawa : 2022/09/11

NAJAF (IQNA) - Birnin Najaf, tare da dimbin sauran garuruwan kasar Iraki, ana shirin karbar masu ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3487796    Ranar Watsawa : 2022/09/03

Tehran (IQNA) A yau Lahadi ne Musulmi  daga sassa daban-daban na kasar Iraki da sauran kasashen duniya ciki har da kasar Iran suka ziyarci hubbaren Imam Husaini (AS) da ke Karbala.
Lambar Labari: 3487659    Ranar Watsawa : 2022/08/08

Tehran (IQNA) An gudanar da bikin karrama masu hazaka a gasar kur’ani na gida da waje na kasar Iraki a cibiyar hubbaren Imam Husain (AS).
Lambar Labari: 3487604    Ranar Watsawa : 2022/07/28

Tehran (IQNA) Ofishin babban malamin addini a kasar Iraki ya fitar da wata sanarwa da ke hasashen ranar Idin Al-Adha.
Lambar Labari: 3487474    Ranar Watsawa : 2022/06/27

KUFA (IQNA) – Masallacin Kufa ko kuma babban masallacin Kufa na daya daga cikin masallatai masu dimbin tarihi a duniyar Musulunci da ke da tazarar kilomita 12 daga arewacin birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3487054    Ranar Watsawa : 2022/03/14

Tehran (IQNA) A baya-bayan nan ne masu bincike na Burtaniya suka gano wani tsohon masallaci da wani wurin ibada a lardin Dhi Qar na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3486812    Ranar Watsawa : 2022/01/12

Tehran (IQNA) shugaban kasar Iran Barham Sale ya bayyana cewa Qassem Sulaimani bai wata-wata ba wajen kai wa al'ummar Iraki dauki a lokacin da suke matukar bukatar taimakonsa.
Lambar Labari: 3486781    Ranar Watsawa : 2022/01/05